Yanzu-yanzu: Bayan sayen fam, Obaseki ya dira hedkwatar PDP domin a tantanceshi
1 - tsawon mintuna
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya dira hedkwatan uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP dake Abuja domin tantanceshi matsayin dan takaran kujeran gwamna karkashin lemanta.
Bayan komawarsa jam'iyyar PDP ranar Juma'a, shugabannin jam'iyyar sun daga ranar rufe tantancewar yan takaran zaben Edo.
Gabanin yanzu, kwamitin tantancewar ta tantance yan takara uku; Gideon Ikhine, Ogbeide Ihama da Kenneth Imansuangbon.
Ku saurari cikakken rahoton..

Asali: Twitter
Asali: Legit.ng