Yanzu-yanzu: Sanata mai wakiltar Legas ya mutu
1 - tsawon mintuna
Labari da duminta kamar yadda tashar TVC News dake da zama a Legas ta ruwaito na nuna cewa Sanata mai wakiltar mazabar Legas ta gabas, Adebayo Osinowo, wanda aka fi sani da 'Pepper' ya mutu.
Ya mutu ne yan sa'o'i da suka gabata a babban asibiti First Cardiologist Hospital, dake Legas, The Nation ta samu labari.
Ya rasu yana mai shekaru 65 a duniya.

Asali: Twitter
Zamu kawo muku cikakken bayani...
Asali: Legit.ng