Yanzu-yanzu: Allah ya yiwa mahaifin Ali Nuhu rasuwa
- Shahrarran jarumin fina-finai, Ali Nuhu, ya yi rashin mahaifinsa
- Abokiyar aikinsa, Maryam Booth, ce ta bayyana hakan a shafinta na Instagram
- Masoyansa da abokan arziki su gabatar da adduo'i'insu
Allah ya yiwa mahaifin shahrarren dan wasan fina-finai Kannywood da Nollywood, Ali Muhamad Nuhu, ya yi rashin mahaifinsa, Legit ta tattaro.
A cewar rahoto daga shafin @Kannywoodcelebrities, jarumin ya rasa mahaifinsa.
Hakazalika Abokiyar aikinsa Maryam Booth ta jaddada a shafinta.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng