Yanzu-yanzu: Kotu ta dakatad da jam'iyyar APC daga gudanar da zaben fidda dan takarar gwamnan Edo

Yanzu-yanzu: Kotu ta dakatad da jam'iyyar APC daga gudanar da zaben fidda dan takarar gwamnan Edo

Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Benin City, birnin jihar Edo ta bada umurnin dakatad da jam'iyyar All Progressives CongressAPC da shugaban uwar jam'iyyar, Adams Oshiomole, daga gudanar da zaben fidda gwanin dan takarar kujeran gwamna.

Kotun ya bada wannan umurnin ne ranar Litinin, 8 ga Yuni, 2019 kuma ta dage karar zuwa ranar 11 ga Yuni, 2020. The Nation ta ruwaito.

Saurari cikakken rahoton....

Asali: Legit.ng

Online view pixel