UNHCR: A taimakawa yan gudun hijra da iyalansu cikin wannan watan Ramadanan
1 - tsawon mintuna
Zabi bada raja'i wannan Ramadanan. Zabi Soyayya da Kyauta ga mabukata. Zabi tunanin irin yadda gudunmuwarka zai taimakawa iyalan yan gudun Hijra da ke fama cikin wannan lokacin mai wuyar gaske. #Kowanitaronadamuhimmanci
Ku taimaka yau ta hanyar yanar gizo: http://donate.unhcr.org/af/ramadan-2020/ ta asusun banki:
Sunan banki da asusun: Standard Chartered: UNHCR Special Account;
Lamban asusun: 0002706104
Ko nawa ka taimaka da shi na da matukar muhimmanci
Asali: Legit.ng