UNHCR: Taimakawa yan gudun hijra da iyalansu cikin wannan watan Ramadanan
1 - tsawon mintuna
Wannan watar Ramadanan, mu yi tunanin hanyoyin da zamu iya taimakawa yan gudun hijra. Komin kankantan kudi zai iya taimakawa dan karamin yaro wajen samun abincin bude baki.
#Kowanitaronadamuhimmanci

Asali: UGC
Ku taimaka yau ta hanyar yanar gizo http://donate.unhcr.org/af/ramadan-2020/ ta asusun banki:
Sunan banki da asusun: Standard Chartered: UNHCR Special Account;
Lamban asusun: 0002706104
Ko nawa ka taimaka da shi na da matukar muhimmanci
Asali: Legit.ng