Yanzu-yanzu: Gobara ta lashe shaguna 20 a jihar Kaduna
1 - tsawon mintuna
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa ana gobara yanzu haka a cikin garin jihar Kaduna.
Channels TV ta bayyana cewa kimanin shaguna 20 sun ci wuta hade da wani shagon sayar da magunguna.
Wutan ta fara ci ne tun misalin karfe 7 a titin Constitution road yau Laraba kuma ba'a san abinda ya sabbaba ba.
Ku saurari cikakken rahoton....
Asali: Legit.ng