Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta kashe dan majalisar dokokin jihar Borno

Inna lillahi wa inna ilaihi Raji'un! Allah ya yiwa dan majalisar dokokin jihar Borno mai wakiltar mazabar Nganzai, Hanarabul, Wakil Bukar Lawan, rasuwa, Humangle ta ruwaito.

Dan majalisar ya cika ne a ranar Talata, bayan fama da cutar Coronavirus a asibitin koyarwan jami'ar Maiduguri UNIMAID.

Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta kashe dan majalisar dokokin jihar Borno

Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta kashe dan majalisar dokokin jihar Borno
Source: Facebook

Source: Legit Newspaper

Tags:
Online view pixel