Yanzu-yanzu: Mutane 51 suka kamu da Coronavirus yau (kalli jerin)
1 - tsawon mintuna
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 51 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Alhamis, 17 ga Afrilu, 2020.
Cibiyar ta bayyana hakan a shafin ra'ayinta na Tuwita inda tace: “An samu karin mutane hamsin da daya (51) sun kamu da #COVID19;
32 a Lagos
2 a Katsina
6 a Kano
1 a Ekiti
5 a Kwara
2 a Oyo
2 Abuja

Asali: Facebook
A misalin karfe 10:10 na daren 17 ga Afrilu, jihohi 19 da birnin tarayya Abuja aka samu bullar cutar, ga adadin mutanen da aka samu a jihohin:
Lagos- 283
FCT- 69
Kano- 27
Osun- 20
Edo- 15
Oyo- 15
Ogun- 10
Kwara- 9
Katsina- 9
Bauchi- 6
Kaduna- 6
Akwa Ibom- 6
Delta- 4
Ondo- 3
Ekiti- 3
Enugu- 2
Rivers-2
Niger- 2
Benue- 1
Anambra- 1
Asali: Legit.ng