Yanzu-yanzu: An samu karin masu cutar Coronavirus 20, Jimilla 343

Yanzu-yanzu: An samu karin masu cutar Coronavirus 20, Jimilla 343

Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane ashirin (20) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Litinin, 13 ga Afrilu, 2020.

Cibiyar ta bayyana hakan a shafin ra'ayinta na Tuwita inda tace: “An samu karin mutane ashirin (20) sun kamu da #COVID19;

13 a Lagos,

2 a Edo

2 a Kano

2 a Ogun

1 a Ondo

“A karfe 9:30 na daren 13 ga Afrilu, mutane 343 suka kamu da COVID19 a Najeriya. 91 sun warke, kuma 10 sun mutu.“

“An tabbatar da bullar cutar a jihohi 19 a Najeriya.“

Yanzu-yanzu: An samu karin masu cutar Coronavirus 20, Jimilla 343

Yanzu-yanzu: An samu karin masu cutar Coronavirus 20, Jimilla 343
Source: Facebook

Ga jerin jiha-jiha

Lagos- 189 FCT- 56

Osun- 20 Edo- 14

Oyo- 11 Ogun- 9

Bauchi- 6 Kaduna- 6

Akwa Ibom- 5 Katsina-5

Kwara- 4 Ondo- 3

Delta- 3 Kano- 3

Enugu- 2 Ekiti- 2

Rivers-2 Benue- 1

Neja- 1 Anambra- 1

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel