Za mu feshe jihar Legas gaba daya - Gwamna Sanwoolu (Hotuna)

Za mu feshe jihar Legas gaba daya - Gwamna Sanwoolu (Hotuna)

Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwoolu, ya bayyana cewa sun siya na'u'rori da kaya aiki domin feshe jihar gaba daya domin tsaftace jihar da kuma takaita yaduwar cutar Coronavirus.

Zaku tuna cewa jihar Legas ce ke kan gaba wajen yawan masu dauke da cutar #COVID19 da mutane 30.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a shafinsa na Tuwita inda yace:

"Domin tabbatar da cewa al'ummarmu na cikin tsaro da takaita yaduwar #COVID19, zamu tura kayayyakin feshi domin feshe dukkan jihar."

"Za'a Wadannan mashinan feshin dukkan sassan jihar domin tsafatata hanyoyi da kayayyaki."

Za mu feshe jihar Legas gaba daya - Gwamna Sanwoolu (Hotuna)
Za mu feshe jihar Legas gaba daya - Gwamna Sanwoolu (Hotuna)
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Authors:
Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng