Yadda kasar Ghana ke yakar Coronavirus (Hotuna)
1 - tsawon mintuna
Hotuna daga garin Accra, babbar birnin kasar Ghana sun nuna yadda kasar ke yakan cutar Coronavirus ta hanyar feshi a kasuwa da cikin gari.
Gwamnatin ta dau matakin ne bayan an samu mutuwar mutum na farko sakamaon cytar Coronavirus da ta addabi kasashn duniya.
A nan Najerya kuwa, ba a fara irin wannan abu ba duk da cewa adadin wadanda suka mutu daya ne da Ghana.
Kalli hotunan ka ganewa kan ka/ki

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Asali: Legit.ng