Yanzu-yanzu: Ta tabbata, an rage darajar Naira, ta koma N380/$1
1 - tsawon mintuna
Babbar bankin Najeriya ta umurci yan kasuwan canji a fadi tarayya kada su sayar da dalar Amurka kasa da N380 ga masu bukata.
Wannan shine karo na biyu cikin shekaru hudu da bankin za ta rage darajar kudin Najeriya.
Hakan na kunshe cikin sanarwar da Diraktar bankin kan kasuwan canji, O.S Nnaji ta yiwa bankuna da yan canji.
Gabanin rage darajar, kudin Najeriya Naira ta kasance N360 ga $1
Asali: Legit.ng