Rusau: Jama'ar jihar Kaduna sun yi wa El-Rufai ihun 'Bama yi', 'Bama so' (Bidiyo)
Jama'ar jihar Kaduna sun yi wa Gwamna Nasiru El-Rufai ihun Bama yi, bama so. Kamar yadda bidiyon ya bayyana, gwamnan ya ziyarci inda aka rushe ne a jihar.
Bidiyon dai ya bayyana motocin tawagar gwamnan ne da farko kafin jama'a da ihunsu ya biyo baya kamar yadda jaridar Sahara Reporters suka ruwaito.
DUBA WANNAN: Babu gudu, babu ja da baya a niyyarmu ta fita daga jam'iyyar APC - Tsohon gwamna
Karin bayani na nan tafe...
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng