Yanzu-yanzu: Kotun koli ta zauna kan sake duba shariar jihar Zamfara

Yanzu-yanzu: Kotun koli ta zauna kan sake duba shariar jihar Zamfara

Kotun kolin Najeriya ta hallara domin yanke hukunci kan bukatar sake duba shariar zaben gwamnan jihar Zamfara tsakanin bangarorin APC biyu a jihar.

Shugaban Alkalan Najeriya, Tanko Muhammad, ke jagorantan kwamitin Alkalan da zasu gabatar da shariar.

Ku kasance tare da mu....

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel