Yanzu-yanzu: Coronavirus: UEFA ta dakatad da dukkan wasannin zakarun turai da Europa

Yanzu-yanzu: Coronavirus: UEFA ta dakatad da dukkan wasannin zakarun turai da Europa

Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa gamayyar kungiyoyin kwallon nahiyar Turai ta dakatad da dukkan wasannin zakarun Turai da Europa da aka shirya ne a makon gobe saboda cutar Coronavirus.

Yanzu-yanzu: Coronavirus: UEFA ta dakatad da dukkan wasannin zakarun turai da Europa
UEFA ta dakatad da dukkan wasannin zakarun turai da Europa
Asali: UGC

Ku dakaci cikakken rahoton...

Asali: Legit.ng

Authors:
Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng