Kwadayi: Matashiyar da ta yi lalata da Kare a kan N3m ta samu matsala, tana neman taimako

Kwadayi: Matashiyar da ta yi lalata da Kare a kan N3m ta samu matsala, tana neman taimako

Wata matashiya da rahotanni suka bayyana cewa abokanta sun yaudareta ta yi lalata da kare a kan miliyan uku (N3m) ta fara neman taimakon jama'a a kan halin da take ciki.

A cewar wani rahoto, matashiyar, wacce ba a ambaci sunanta ba, ta bayyana cewa ta shiga 'tsaka mai wuya' tun bayan lokacin da ta aikata hakan, domin yanzu bata sha'awar namiji, sai dai Kare.

Matashiyar, wacce ke zaune a garin Legas, ta bayyana cewa ta ji dadin saduwa da kare duk da kasancewar ta aikata hakan ne domin gudun talauci.

Kazalika, ta bayyana cewa, mai Karen yana zaune ne a unguwar Victoria Island, kuma ya biyata kudin da ya yi alkawari, N3m, nan take bayan gamsuwar Karen nasa.

A cikin wasikar da ta aika wa Joro Olafin, kwararren mai bayar da shawara a matsalolin da suka shafi rayuwa, ta bayyana cewa ta sadu da Maza hudu daban-daban amma bata ji dadi ba, saboda jikinta yafi shaukin son saduwa da Kare.

Matashiyar ta ce tayi nadamar abinda data aikata, kuma tana neman shawara a kan yadda zata shawo kan matsalar tsananin sha'awar Kare dake damunta. Ta bayyana cewa tana son rayuwarta ta koma daidai, take sha'awar bil'adama, ba dabba ba.

Source: Legit.ng

Online view pixel