Hotuna: 'Yan fashi sun ga ta kansu a Abuja, yayin da sojoji suka hana su guduwa bayan sun gama fashi a banki

Hotuna: 'Yan fashi sun ga ta kansu a Abuja, yayin da sojoji suka hana su guduwa bayan sun gama fashi a banki

- A rahotannin da muke samu yanzu, wasu 'yan fashi da makami sun yiwa bankin First Bank dake Mpape Abuja tsinke

- Sai dai kuma da zuwan su kafin su kammala abinda ya kai su sai 'yan sanda da sojoji suka yi musu kofar rago

- Yanzu haka dai an bayyana cewa 'yan fashin suna cikin bankin sun kasa fitowa, inda har aka harbi daya daga cikinsu a yayin da yake kokarin guduwa

Wasu 'yan fashi sun ga ta kansu bayan da suka je bankin First Bank dake yankin Mpape cikin babban birnin tarayya da niyyar fashi.

Rahotanni sun bayyana cewa 'yan sanda da sojoji sun zagaye yankin wajen da bankin yake a yayin da 'yan fashin ke cikin bankin.

Hotuna: 'Yan fashi sun ga ta kansu a Abuja, yayin da sojoji suka hana su guduwa bayan sun gama fashi a banki

Hotuna: 'Yan fashi sun ga ta kansu a Abuja, yayin da sojoji suka hana su guduwa bayan sun gama fashi a banki
Source: Facebook

Wani wanda lamarin ya faru a gaban shi ya bayyana cewa mutane uku ne suka shiga bankin dauke da muggan makamai inda suka dinga harbin kan mai uwa da wabi.

KU KARANTA: Ban san iya sau nawa na kwanta da maza a rayuwata ba - Budurwa

Bayan sun samu shiga cikin bankin ne kuma sai ga rundunar 'yan sanda da sojoji sun iso wajen da lamarin ke faruwa.

An bayyana cewa daga cikin 'yan fashin yayi kokarin fitowa, sai jami'an tsaron suka harbeshi yanzu haka dai yana cikin bankin cikin jini.

A yanzu haka dai an bayyana cewa jami'an tsaron na kokarin neman hanyar shiga cikin bankin domin kawo karshen lamarin.

Hotuna: 'Yan fashi sun ga ta kansu a Abuja, yayin da sojoji suka hana su guduwa bayan sun gama fashi a banki

Hotuna: 'Yan fashi sun ga ta kansu a Abuja, yayin da sojoji suka hana su guduwa bayan sun gama fashi a banki
Source: Facebook

Hotuna: 'Yan fashi sun ga ta kansu a Abuja, yayin da sojoji suka hana su guduwa bayan sun gama fashi a banki

Hotuna: 'Yan fashi sun ga ta kansu a Abuja, yayin da sojoji suka hana su guduwa bayan sun gama fashi a banki
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel