Yanzu-yanzu: Na janye daga lamarin Sowore - Alkalin babban kotun tarayya

Yanzu-yanzu: Na janye daga lamarin Sowore - Alkalin babban kotun tarayya

Alkalin babban kotun tarayya dake zaune a Abuja a yau Litinin ya janye daga karar da hukumar tsaron farin hula wato DSS ta shigar kotunsa kan shugaban kungiyar kokarin juyin juya hali, Omoyele Sowore.

Omoyele Sowore ya bukaci kotun ta umurci hukumar DSS ta sakeshi.

Alkalin ya janye ne bayan zargin da ake masa na karban amsan cin hanci.

Tun lokacin da hukumar ta sake damkeshi yan sa'o'i kalilan bakin sakeshi na farko, bata bayyana ainihin dalilanta ba kuma bata tuhumeshi da wani sabon laifi ba.

Ku saurari cikakken rahoton....

Source: Legit

Tags:
Online view pixel