Bidiyo: Yadda akayi artabu tsakanin Sojoji da yan Boko Haram jiya a Yobe

Bidiyo: Yadda akayi artabu tsakanin Sojoji da yan Boko Haram jiya a Yobe

Wasu Faifain bidiyoyi biyu sun bayyana a kafafan ra'ayi da sada zumunta kan yadda Sojojin Najeriya ke musayar wuta da yan tada kayar bayan Boko Haram

Rahotannin sun gabata kan yadda yan ta'addan sukayi kokarin kai farmaki Damaturu, babbar birnin jihar Yobe amma Sojojin suka dakilesu bayan kwashe sa'o'i ana artabu.

Majiya daga gidan Soja ta bayyana cewa wannan da yammacin Lahadi ne yan sanda suka kai harin

Kalli bidiyoyin guda biyu:

Source: Legit

Tags:
Online view pixel