Lamborghini da $5m: An cafke dan shugaban wata cibiyar tarayya a Dubai

Lamborghini da $5m: An cafke dan shugaban wata cibiyar tarayya a Dubai

- Hukumomi a Dubai sun cafke wani dan shugaban wata ma'aikatar tarayya

- An kama yaron ne yana tuka mota kirar Lamborghini kuma dauke da tsabar kudi $5m

- Wannan lamarin kuwa shi ya jawo hankulan hukumomin yaki da rashawa a Najeriya

Wani shugaban cibiyar tarayya na cikin tsaka mai wuya sakamakon watanda da kudi da ake zarginsa da ita. Shugaban cibiyar tarayyar ya jawo idon hukumomin yaki da rashawa na kasar nan ne bayan da aka kama dan sa a Dubai.

An kama yaron ne yana tuka mota kirar Lamborghini kuma dauke da tsabar kudi har dala miliyan biyar, kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito.

Wannan yanayin rayuwar watanda da kudin ne ya jawo hankulan hukumomin yaki da rashawa na Najeriya. Hakan ya zama babbar shaida a kan shugaban cibiyar tarayyar.

DUBA WANNAN: Kallabi tsakanin rawuna: Ganduje ya nada mace a matsayin shugabar ma'aikatan jiha

Bayani zai cigaba da zuwa muku.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel