Buhari ya yaye daliban kwalejin yan sanda 628 a Kano (Hotuna)

Buhari ya yaye daliban kwalejin yan sanda 628 a Kano (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya yaye daliban kwalejin horon yan sanda dake Wudil, jihar Kano a yau Alhamis, 19 ga Disamba, 2019.

A bikin yaye daliban 628, Buhari ya yi kira ga jami'an hukumar yan sanda su kasance masu gaskiya da kwarewa wajen aiki saboda yardar da yan Najeriya sukayi da su.

Buhari wanda ya kasance bako na musamman, ya yi kira da jaruman yan sandan su jajirce wajen kawar da rashin tsaro a jihar.

Shugaban kasan ya tabbatarwa yan sandan cewa gwamnatinsa ba zatai kasa a gwiwa ba wajen tabbatar da tsaro a Najeriya.

Daga cikin wadanda suka halarci taron sun hada gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje; ministan harkokin yan sanda, Alhaji Dingyadi; da sarakunan jihar Kano biyar.

Hotuna:

Buhari ya yaye daliban kwalejin yan sanda 628 a Kano (Hotuna)

Daliban sun fareti
Source: Facebook

Source: Original

Buhari ya yaye daliban kwalejin yan sanda 628 a Kano (Hotuna)

Buhari ya yaye daliban kwalejin yan sanda 628 a Kano (Hotuna)
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Online view pixel