Kano: Bidiyon yadda masu neman aiki ke haura katanga da taga a hukumar NDLEA ya janyo cece-kuce

Kano: Bidiyon yadda masu neman aiki ke haura katanga da taga a hukumar NDLEA ya janyo cece-kuce

Wani bidiyo na yadda hukumar yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi na kasa (NDLEA) ke yi wa masu neman aiki ya jawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani.

A bidiyon da ya bazu a shafukan sada zumunta na yanar gizo, an ga wasu masu neman aiki suna hayewa wasu manyan gine-gine don samun halartar jarabawar ma'aikatan da cibiyar tarayyar ta shirya.

Bidiyon ya jawo kushe ga hukumar daga 'yan Najeriya. Mutane cikin abinda ya jawo cece-kuce sun hada da makuden kudaden da aka kasafta don gyaran zauren majalisar dattijai.

'Yan Najeriya sun kushe yadda matasa ke shan bakar wahala wurin neman aiki a kasar nan.

DUBA WANNAN: Donald Trump ya yi martani bayan tsige shi

Ga bidiyon yadda lamarin ya faru kamar yadda Linda Ikeji Blog ta wallafa:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Online view pixel