Osinbajo ya jagoranci zaman NEC na karshe a shekarar 2019

Osinbajo ya jagoranci zaman NEC na karshe a shekarar 2019

Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya jagoranci zaman majalisar zartar wa ta tarayya (NEC) na ranar Alhamis a fadar shugaban kasa, Villa, dake Abuja.

Taron shine na karshe da NEC zata yi a cikin shekarar 2019. Osinbajo ya jagoranci taron ne a daidai lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya tafi jihar Kano domin halartar taron yaye 'yan sanda a Wudil.

Kundin tsarin mulkin Najeriya ya tanadi cewa mataimakin shugaban kasa ne zai kasance jagoran taron.

Ana gudanar da taron NEC ne kowanne mako domin tattauna wa da kuma tsara aiyukan gwamnatin tarayya a kowanne mataki.

DUBA WANNAN: Sunaye: APC ta kafa kwamitin sulhu mai mutane 10 a karkashin Lawan

Mambobin NEC sun hada da gwamnonin jihohi 36, gwamnan babbab bankin kasa (CBN), ministan kudi, sakataren gwamnatin tarayya (SGF) da kuma wasu sauran mukarabban gwamnati.

Osinbajo ya jagoranci zaman NEC na karshe a shekarar 2019

Yahaya Bello, Samuel Ortom da Badaru Abubakar a wurin taron NEC
Source: Twitter

Osinbajo ya jagoranci zaman NEC na karshe a shekarar 2019

Wasu gwamnoni yayin zaman NEC na karshe a shekarar 2019
Source: Twitter

Osinbajo ya jagoranci zaman NEC na karshe a shekarar 2019

Osinbajo yayin jagorancin zaman NEC na karshe a shekarar 2019
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel