Jiga-jigan PDP sun dira Kaduna domin halartan daurin auren 'yayan Atiku (Hotuna)

Jiga-jigan PDP sun dira Kaduna domin halartan daurin auren 'yayan Atiku (Hotuna)

Manya-mayan jigo-jigan jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP sun dira jihar Kaduna domin halartan daurin auren ya'yan tsohon mataimakin shugaban k'asa Alhaji Atiku Abubakar, wanda aka yi a masallacin Sultan Bello dake Unguwar Sarki, Kaduna.

An gudanar da daurin auren ne a ranar Asabar, 14 ga watan Disamba, 2019.

Daga cikin wadanda suka halarci daurin auren sune Gwamnan jihar Adamawa H.E. Umaru Fintiri; tsohon gwamnan Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo; tsohon gwamnan jihar Baucho, Ahmed Adamu Mu'azu; da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mukhtar Ramalan Yero

Sauran sune shugaban kwamitin amintattun PDP, Alh Walid Jibril, Prof. Ango Abdullahi, tsohon shugaban jam'iyyar PDP na riko kwarya, Ahmed Muhammad Makarfi, tsohon shugaba EFCC, Mallam Nuhu Ribadu, Amb. Ibrahim Kazaure, Sen. Muhammad Tsauri da sauran dumbin al'ummar musulmi.

Jiga-jigan PDP sun dira Kaduna domin halartan auren 'yayan Atiku (Hotuna)

Jiga-jigan PDP sun dira Kaduna domin halartan auren 'yayan Atiku (Hotuna)
Source: Facebook

Source: Legit Newspaper

Tags:
Online view pixel