Yanzu-yanzu: Rikici ya barke tsakanin yan Shi'a da yan sanda a Abuja, yau shekara 4 da tsa

Yanzu-yanzu: Rikici ya barke tsakanin yan Shi'a da yan sanda a Abuja, yau shekara 4 da tsa

Rikici ya barke tsakanin jami'an yan sandan Najeriya da yan kungiyar mabiya akidar Shi'a a binrin tarayya Abuja.

An ga Yan sanda suna budewa yan Shi'a wuta da barkonon tsohuwa.

Yan Shi'an sun fito taron zagayowar ranar da rundunar sojin Najeriya suka kai farmaki hedkwatar kungiyar Shi'ar dake Hussainiyyah a garin Zariya.

Zanga-zangar da aka kaddamar daga kasuwar Wuse ta samu cikas a gadar Beger inda yan sanda suka fara harba barkonon tsohuwa.

Kawai sai yan Shi'an suka fara jifan yan sandan da duwatsu.

Ku saurari sauran rahoton...

Source: Legit

Tags:
Online view pixel