Buhari ya halarci taron zaman lafiya da cigaban nahiyar Afrika a Masar (Hotuna)

Buhari ya halarci taron zaman lafiya da cigaban nahiyar Afrika a Masar (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya siffanta yin sulhu tsakanin kasashen hamayya a nahiyar Afrika shine babban hanyar kawo cigaba nahiyar gaba daya.

Yayinda yake jawabi ranar Laraba a zaman bude taron zaman lafiya da cigaban nahiyar Afrika dake gudana a birnin Aswan, kasar Masar, shugaba Buhari yace:

"A matsayinmu da yan Afrika, yana da muhimmanci mu mayar da hankali kan dakile rikici da sulhu."

"Rikice-rikice na da hadari matuka ga al'ummarmu kuma yana kawo cikas wajen cigabanmu. Saboda haka, ba zamu gushe muna da'awar daina rikici ba."

Shugaba Buhari ya kara da cewa akwai bukatar sanya hannun jari cikin ingancin Sufuri saboda yanada muhimmanci ga tattalin arzikin nahiyar Afrika musamman ga yaejejeniyar kasuwancin bai daya da shugabannin nahiyar suka rattafa hannu kwanakin baya.

Kalli hotunan taron:

Buhari ya halarci taron zaman lafiya da cigaban nahiyar Afrika a Masar (Hotuna)

Buhari ya halarci taron zaman lafiya
Source: Facebook

Buhari ya halarci taron zaman lafiya da cigaban nahiyar Afrika a Masar (Hotuna)

Buhari ya halarci taron zaman lafiya da cigaban nahiyar Afrika a Masar (Hotuna)
Source: Facebook

Buhari ya halarci taron zaman lafiya da cigaban nahiyar Afrika a Masar (Hotuna)

Buhari ya halarci taron zaman lafiya da cigaban nahiyar Afrika a Masar (Hotuna)
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel