Yanzu-yanzu: An sace N40m a gidan gwamnatin jiha, ana zargin yan sanda 7 kuma an tsaresu

Yanzu-yanzu: An sace N40m a gidan gwamnatin jiha, ana zargin yan sanda 7 kuma an tsaresu

An sace kimanin N40million daga ofishin mataimakiyar shugaban ma;aikatan gidan gwamnatin jihar Bayelsa, Mrs. Ebizi Ndiomu-Brown, dake Yenegoa, Bayelsa. The Nation ta ruwaito.

An tattaro cewa ana zargin jami'an yan sanda bakwai da jami'an tsaron farin hula NSCDC kuma an tsaresu a ofishin gudanar da binciken hukumar yan sandan jihar.

Ku saurari cikakken rahoton.

Source: Legit

Tags:
Online view pixel