Buhari ya kaddamar da asibitin 44 da sabbin motocin yaki a Kaduna (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar gyararren asibitin Sojoji dake Kaduna wanda aka fi sani da 44 a ranar Talata, 3 ga watan Disamba, 2019.

Hakazalika, shugaban kasan ya kaddamar da sabbin motocin yaki da injiniyoyin hukumar Sojin Najeriya suka kera mai suna Ezugwu MRAP.

Daga cikin wadanda suka halarci taron sune babban hafsan Sojin kasa, Laftanan Janar TY Buratai; babban hafsan jami'an tsaron Najeriya, Janar Gabriel Olonisakin; babban hafsan mayakan ruwa, Admiral Ibok Atas.

Sauran sune gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i; ministan tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi; tsohon shugaban kasa, Janar Yakubu Gowon da dan majalisar wakilai, AbdulRazak Namdas.

Kallo hotunan:

Buhari ya kaddamar da asibitin 44 da sabbin motocin yaki a Kaduna (Hotuna)

Buhari da manyan baki (Hotuna)
Source: Facebook

Buhari ya kaddamar da asibitin 44 da sabbin motocin yaki a Kaduna (Hotuna)

Buhari ya kaddamar da asibitin 44 da sabbin motocin yaki a Kaduna (Hotuna)
Source: Facebook

Buhari ya kaddamar da asibitin 44 da sabbin motocin yaki a Kaduna (Hotuna)

Motar yakin

Asibitin 44
Source: Facebook

Buhari ya kaddamar da asibitin 44 da sabbin motocin yaki a Kaduna (Hotuna)

Motocin MRAP
Source: Facebook

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel