Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya

Bayan rikice-rikicen kotu zabe da na daukaka kara tsakanin yan takaran kujerar majalisar dattawa, mata sun samu karuwa yayinda jam'iyyar APC ta samu raguwa.

A yanzu, jam'iyyar APC na da sanatoci 63 yayinda PDP ta karu zuwa 44, sannan YPP daya.

Cikin sanatoci 109 dake majalisar dattawa, 8 kadai ne mata kuma daya kadai ce yar Arewa.

Ga jerin Sanatocin:

1. Oluremi Tinubu ( APC Lagos ta tsakiya),

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya
Source: UGC

2. Aishatu Dahiru ( APC Adamawa ta tsakiya),

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya
Source: Twitter

3. Betty Apiafi ( PDP Rivers ta yamma)

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya
Source: Facebook

4. Stella Oduah ( PDP Anambra ta Arewa)

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya
Source: Facebook

5. Uche Ekwunife ( PDP Anambra ta tsakiya)

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya
Source: Depositphotos

6. Rose Oko ( PDP Cross River ta Arewa)

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya
Source: Facebook

7. Akon Eyakenyi ( PDP Akwa Ibom ta kudu).

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya
Source: Facebook

8. Biodun Olujimi (PDP, Ekiti )

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya

Bayan rikice-rikicen kotu, Jerin Sanatoci mata 8 dake majalisar dattawan Najeriya
Source: UGC

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel