Shugaba Buhari ya yi murnar cika shekaru 30 da Aisha

Shugaba Buhari ya yi murnar cika shekaru 30 da Aisha

- Shugaba Buhari da uwargidarsa, Aisha, suna murnan aurensu

- Shugaban kasa yana murnar shekaru talatin da aure ranar Litinin, 2 ga Disamba

- Buhari da matarsa sun bayyana hakan a shafinsu na Soshiyar Midiya domin murnar wannan rana

Shugaba Muhammadu Buhari da uwargidarsa, Hajiya Aisha, na murnar cika shekaru talatin da aure yau Litinin, 2 ga Disamba, 2019.

Shugaba Buhari a sakon da raba a shafinsa ta Tuwita @Mbuhari, ya nunawa duniya wata tsohuwar hotonsa da Aisha suna matasa.

Yace: "A yau, ranar murnar shekaru 30 da aurenmu, ina rokon rahaman Allah da zaman lafiya ga ahalinmu."

Wannan ya zo mako daya bayan mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinnbajo da uwargidarsa, Dolapo, sukayi murnar cika shekaru 30 da aure.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel