Yanzu-yanzu: Kakakin majalisar dokokin jihar Taraba ya yi murabus

Yanzu-yanzu: Kakakin majalisar dokokin jihar Taraba ya yi murabus

Labarin da ke shigo mana da dumi-duminsa na nuna cewa kakakin majalisar dokokin jihar Taraba, Abel Diah, ya yi murabus.

Murabus dinsa ya biyo bayan rashin jituwansa da gwamnan jihar, Darius Ishaku a kwanakin bayan nan.

Ku saurari cikakken rahoton....

Source: Legit

Tags:
Online view pixel