Yanzu-yanzu: Smart Adeyemi na APC ya samu kuri'u mafi rinjaye a zaben Kogi ta Yamma

Yanzu-yanzu: Smart Adeyemi na APC ya samu kuri'u mafi rinjaye a zaben Kogi ta Yamma

Dan takarar jam'iyyar APC Smart Adeyemi ya samu kuri'u masu rinjaye a karashen zaben kujerar sanatan Kogi ta Yamma da aka gudanar a jihar Kogi kamar yadda The Cables ta ruwaito.

Duk da cewa Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ba ta sanar da cewa Adeyemi na jam'iyyar APC ne ya lashe zaben ba, dan takarar na APC ya samu kuri'u 8,265.

Abokin karawarsa Dino Melaye na jam'iyyar PDP kuma ya samu kuri'u 2,585

DUBA WANNAN: Ra'ayin Aisha Buhari da na Sarkin Musulmi sun banbanta kan dokar soshiyal midiya

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Newspaper

Tags:
Online view pixel