Yanzu-yanzu: Kotu ta tabbatarwa gwamnan Bauchi kujerarsa, ta yi fatali da karar jam'iyyar APC

Yanzu-yanzu: Kotu ta tabbatarwa gwamnan Bauchi kujerarsa, ta yi fatali da karar jam'iyyar APC

Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin Jos, a ranar Juma'a, ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi a matsayin halastaccen zababben gwamna.

Kotun ta kuma ta yi watsi da karar da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da dan takarar ta, tsohon gwamna Mohammed Abubakar suka shigar a gaban kotun na kallubalantar nasarar Gwamna Bala Mohammed.

DUBA WANNAN: Babbar magana: An kama basarake da laifin garkuwa da mutane a Kaduna

Ku saurari karin bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Online view pixel