Hotunan bikin daurin auren matashin da ya auri yan mata uku rana daya

Hotunan bikin daurin auren matashin da ya auri yan mata uku rana daya

A makon da ya gabata, mun kawo muku rahoton wani matasahi mai suna, Osman Hafiz, wanda ke shirin auren yan mata uku a lokaci daya ranar 23 ga Nuwamba, 2019.

A karshen makon da ya gabata, an daurawa Hafiz aure da amarensa, Yidana Sikena, Ali Karima da Yakubu Huzaima a garin Walewale, Arewa maso gabashin kasar Ghana.

Hotunan bikin daurin auren matashin da ya auri yan mata uku rana daya
Hotunan bikin dauri
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel