Dankari: Matashi ya fito takarar kujerar shugaban mata a Kwankwasiyya

Dankari: Matashi ya fito takarar kujerar shugaban mata a Kwankwasiyya

Wani matashi mai suna Ameer Sarkee ya fito takarar neman kujerar shugabar mata a kungiyar 'yan dndalin sada zumunta masu goyon bayan Kwankwasiyya; tsagin jam'iyyar PDP mai biyayya ga tsohon gwamna Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso.

Fostar takarar Sarkee ta kewaya a dandalin sada zumunta saboda mamakin da jama'a ke yi a kan yadda namiji zai fito takarar neman kujerar da take ta mata.

DUBA WANNAN: Wata babbar mota ta take jami'in KAROTA a Kano

Wasu da suka yi bayyana ra'ayinsu a kan lamarin a dandalin sada zumunta (Tuwita) sun nuna mamaki tare da yi wa mabiya Kwankwasiyya shagube.

Babu cikakken bayani a kan lokacin da za a yi zaben da Sarkee ya fito takarar neman kujerar shugaban mata.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Nigeria

Online view pixel