Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da hafsoshin Soji (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da hafsoshin Soji (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga ganawar gaggawa da hafshohin tsaron Najeriya da ranan nan a fadar shugaban kasa Aso Villa, birnin tarayya Abuja.

Hadimin shugaba Buhari kan sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahmad, ya bayyana hakan ne a shafinsa na Tuwita ida yace:

"Shugaba Muhammadu Buhari yana ganawar sirri da hafososhin soji da shugabannin hukumomin tsaron a fadar Villa, Abuja."

Daga cikin wadanda ke hallare sune babban hafsan sojin kasa, Tukur Buratai; Sifeto Janar na yan sanda, Mohammed Adamu; babban hafsan mayakan ruwa, Ibok Atas.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da hafsoshin Soji (Hotuna)

Hotuna
Source: Facebook

Hakazalika ministan tsaro, Bashir Salihi Magashi; shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, da kuma wakilin babban hafsan mayakan sama.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da hafsoshin Soji (Hotuna)

Hotun
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da hafsoshin Soji (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da hafsoshin Soji (Hotuna)
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Online view pixel