INEC ta bayyana dalilin jinkirin fara zabe a mazabar Jonathan

INEC ta bayyana dalilin jinkirin fara zabe a mazabar Jonathan

Hukumar Zabe mai zaman kanta na kasa (INEC) bayyana dalilin da yasa aka samu jinkirin fara zabe a rumfar zaben tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan dake jihar Bayelsa.

INEC ta ce 'yan daba da suka kai wa ma'aikatan ta hari a karamar hukumar Ogbia ne suka yi dalilin jinkirin.

Hukumar ta ce wannan shine dalilin da yasa aka samu jinkirin awanni uku kafin aka fara jefa kuri'a a akwatin zaben tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan.

DUBA WANNAN: Tirkashi: An kama Dino Melaye yana siyan kuri'u (Hoto)

Da ya ke tsokaci kan batun, kwamishinan zabe daga jihar Anambra ya ce 'yan daba ne suka hana jami'ansa zuwa wurin zaben kafin daga bisani aka warware matsalar.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Online view pixel