Yanzu-yanzu: An kammala sanar da sakamakon jihar Bayelsa, APC na kan gaba da tazarar 209,382

Yanzu-yanzu: An kammala sanar da sakamakon jihar Bayelsa, APC na kan gaba da tazarar 209,382

Hukumar INEC ta kammala sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Bayelsa da ya gudana ranar Asabar, 16 ga Nuwamba, 2019.

Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kan kafa tarihi a jihar Bayelsa yayinda take gaba da jam'iyyar hamayya, Peoples Democratic Party (PDP), da tazarar 209,382 a sakamakon kananan hukumomi takwas.

Jam'iyyar APC na da jimillar kuri'u 352,552 inda PDP ta samu kuri'u 143,172

Kalli jerin sakamakon:

Karamar hukumar Ekeremor

APC - 21,489

PDP - 18,344

Karamar hukumar Southern Ijaw

APC - 124,803

PDP - 4898

Karamar hukumar Ogbia

APC - 58, 016

PDP - 13, 763

Karamar hukumar Yeneguwa

APC - 24,607

PDP - 19,184

Karamar hukumar Brass

APC - 23,831

PDP - 10,410

Karamar hukumar Kolokuma/Opokuma

APC - 8,934

PDP - 15,360

karamar hukumar Nembe

APC-83,041

PDP- 874

Karamar hukumar Sagbama

APC - 7,831

PDP - 60339

Tags:
Online view pixel