Zaben sanata na Kogi: Melaye, Adeyemi da wasu 'yan takara 22 za su fafata a yau (cikakken sunaye)

Zaben sanata na Kogi: Melaye, Adeyemi da wasu 'yan takara 22 za su fafata a yau (cikakken sunaye)

Mutane da dama sun san cewa Hukumar Zabe Mai zaman kanta INEC za ta sake zaben kujerar sanata na mazabar Kogi ta Yamma sakamakon hukuncin kotun daukaka kara na soke zaben Sanata Dino Melaye.

Sai dai ba kowa bane ya san cewa ba Sanata Dino Melaye na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da Senata Smart Adeyemi, na jam'iyyar All Progressives Congress da ya kallubalanci zaben a kotu ne kawai za su fafata ba.

Kamar yadda jerin sunayen 'yan takarar da INEC ta fitar ya nuna, 'yan takara 24 ne za su fafata a zaben, (maza 21 mata 3).

Za a gudanar da zaben ne tare da zaben kujerar gwamna a jihar da za a gudanar a yau Asabar 16 ga watan Nuwamban 2016.

Ga dai cikakken sunayen dukkan 'yan takarar da za su fafata da jam'iyyunsu a kasa.

DUBA WANNAN: Yanzu-yanzu: 'Yan ta'adda da fuska a rufe sun kaiwa Gwamna Makinde hari a Kogi (Hotuna)

Zaben sanata na Kogi: Melaye, Adeyemi da wasu 'yan takara 22 za su fafata a yau (Cikakken sunaye)

Jerin sunayen 'yan takarar da za su fafata a zaben sanata na mazabar Kogi ta Yamma
Source: UGC

Za a gudanar da zaben raba gardamar ne a mazabun;

1. Yagba East

2. Yagba West

3. Kabba/Bunnu

4. Lokoja

5. Kogi/Koton Karfe

6. Mopa/Muro

7. Ijumu

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Online view pixel