Majalisar hukumar Sojin Najeriya a ranar Asabar ta tabbatar da karin girma ga manyan hafsoshin zuwa matsayin Birgediya Janar da Manjo Janar.
A jawabin da kakakin hukumar Sojin, Kanal Sagir Musa, ya bayyana jerin sunayen jami'an Sojin.
Wadanda aka karawa girma daga Birgediya zuwa Manjo Janar:
S. Idris
DC Onyemulu,
BO Sawyer,
GS Abdullahi,
IM Obot,
AL Lawal,
LA Adegboye,
AB Ibrahim
PB Fakroga,
CK Nwosu,
HI Bature,
AL Dusu,
MA Masanawa,
JA Ataguba;
AE Attu,
BA Isandu
SS Araoye,
MS Ahmed,
GAT Ochigbano,
TA Lagbaja,
LA Fejokwu
PE Eromosele,
AM Alabi,
GO Adesina,
MM Bunza,
AA Adesope,
KI Muktar,
OO Olatunde,
EA Ndagi,
KO Aligbe,
UA Yusuf
OC Ajunwa,
FO Omoigui,
OA Akinyemi,
Wadanda aka karawa girma zuwa Birgediya Janar:
BYD Sakaba,
AY Bwala,
AA Adekoya,
NJ Edet
EC Obi-Osang,
Buni Yadi; AO Arogbofa,
S Nicodemus
WB Idris,
IO Olatunji,
Sokoto ST Audu
UT Opuene,
MD Abumawashi,
LG Lepdung,
AOD Okoro,
ASM Wase
AL Okpodu,
S Nuhu,
EO Ojo,
JR Lar,
SJA Ilori
NB Ebulue
KO Ukandu,
AG Laka,
EI Etuk,
ME Onoja,
EI Okoro,
MB Wabili,
KE Chigbu,
SO Nwafor,
I Otu,
SO Adejimi,
SD Makolo,
VD Beryo,
MO Erebulu,
A Idris,
CA Ataki,
FO Omata,
CC Ogbu,
AE Owiriwa,
ROO Cole,
TI Gusau,
GC Nkenke,
M Galadima,
M Auta, Nigerian Army University Biu;
O Nwachukwu,
I Ahmed,
S Nuhu,
AAW Hassan,
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng