Zaben Bayelsa: Cikakken sunayen yan takarar gwamna, abokan takararsu da kuma jam’iyyunsu

Zaben Bayelsa: Cikakken sunayen yan takarar gwamna, abokan takararsu da kuma jam’iyyunsu

Kasa da sa’o’i 24 masu zuwa, mutanen ihar Bayelsa za su yi tururuwar fitowa domin zabar saon gwamna wanda zasi gudanar da harkokin jihar na shekaru hudu masu zuwa.

Yan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Diri Duoye, da na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Lyon David Pereworimini, sune wadanda aka fi zantawa akan su, sai dai ba su kadai bane ke takara a zaben gwamnan.

Akalla mutane 45 da jam’iyyun siyasa ne za su kara a zaben gwamnan. Daga cikin yan takarar 45, 42 sun kasance maza yayinda sauran uku suka kasance mata.

KU KARANTA KUMA: Zaben Kogi: Cikakken sunayen yan takarar gwamna, abokan takararsu da kuma jam’iyyunsu

Ga jerin sunayen yan takarar gwamnan, abokan takararsu, da kuma jam’iyyunsu a kasa.

1. Ebizimo Diriyai (Accord Party)

Abokin takara: Dangosu Macaustine Maclean

2. Kalango Stanley Davies (AAC)

Abokin takara: Nathaniel Ereguadei Abule

3. Owei-Tongu Woniwei (AD)

Abokin takara: Ikeinka Genesis Doikumo

4. Felagha Adika Patrick (ADP)

Abokin takara: Tubo Ebitiene

5. Fayeofori T. Bob-Manuel (AGAP)

Abokin takara: Ebimene Solomon Shanker

6. Kunde Noah (ANP)

Abokin takara: Furo Tautogu Kemmer

7. Abbey E. Daniel (APA)

Abokin takara: Weleke Enebiwaikumo S.

8. Lyon David Pereworimini (APC)

Abokin takara: Biobarakuma Degi-Eremienyo

9. Daniel Tonworio Benwari (APGA)

Abokin takara: Egbe Rose Pamela

10. Eres Aseimiegha Oruama (APM)

Abokin takara: Anthony Oyinbrakemi Sunday Funpude

11.Samuel Izibeyamadu Dandy Job (APP)

Abokin takara: Ogoniba Rufus Wisaziba

12. Awotu Oniekpe (ASD)

Abokin takara: Akanga Ebikibibo Davies

13. Joseph P. Gerebo (BNPP)

Abokin takara: Okadu Kenneth

14. Oweifabo Felix Ebikemefa (CAP)

Abokin takara: Victory Izibedueniya Ishie

15. George Onume (CNP)

Abokin takara: Denson A. Ojigbare

16. Osele Anthony (DA)

Abokin takara: Isula Eburuku

17. Seiyefa Fetepigi Eches (DPC)

Abokin takara: Moses Felix Boloukuromo

18. Oguara Nengimonyo (DPP)

Abokin takara: Egule Kamesuo Roland (DPP)

19. Akusi Pius (FJP)

Abokin takara: Imomotimi Werede

20. Preye Benson (FRESH)

Abokin takara: Keremah Eneni Mercy-George

21. Zidougha Gideon Roland Eneyi (GPN)

Abokin takara: Talbort Johnne Maclean

22. Timipa Jenkins Okponipere (HDP)

Abokin takara: Ato Alfreder Alajiki

23. Owebor Freedom (KP)

Abokin takara: Golden Maxson Agagowei

24. Vijah Eldred Opuama (LM)

Abokin takara: Ide Franklin Bokolo

25. Numofe Ebiowei (LP)

Abokin takara: Godfrey Friday Opuene

26. Okiah Jones Daminola (MMN)

Abokin takara: James Geoferey Mieseiyefa

27. Clement Blessing Azibanagbal (MPN)

Abokin takara: Kpou Sergeant Thomas

28. Miebaikedo Ebipade (NCP)

Abokin takara: Franklin Pabara Ebisindei

29. Kalas Agai (NDLP)

Abokin takara: Gbomoh Amaebi

30. Namatebe Inko Abraham (NNPP)

Abokin takara: Inko Laye

31. Alex Akpoebi Bufumoh (NPC)

Abokin takara: Inenegha Amade

32. Francois O. Tuamokumo (NRM)

Abokin takara: Micah Akeems

33. Augustus Ebiumone Ogoun (NUP)

Abokin takara: Etotaziba Omieworo

34. Akali Tasamana Wayman (PDM)

Abokin takara: Bipeledei Ayibaketekeme

35. Diri Duoye (PDP)

Abokin takara: Lawrence Oborawharievwo Ewhrudjakpo

36. Alexander Peretu Beke-Areredo (PPA)

Abokin takara: Abraham Didekere

37. Akiki Aprala (PPP)

Abokin takara: Alokpa Memimiegha

38. Okala Azibola (PRP)

Abokin takara: Obuma Enuma

39. Gwegwe Righteous Okpoebi (SNC)

Abokin takara: Eniyon Jonathan

40. Ikimi Inibaranye Silas (UDP)

Abokin takara: Paul Frankebona

41. Kenny Justice Sotonye Fiseye (UP)

Abokin takara: Okporu Bofede Torusou

42. Ibiene Stephen Kroboh (UPC)

Abokin takara: Millicent Zidegha Brian

43. Samuel J. Adaga (UPN)

Abokin takara: Zuokemefa Woyengibarakemi (UPN)

44. Williams Woyinkuro Berezi (UPP)

Abokin takara: Seibokuro Tonye James

45. Simeon Imomotimi Karioru (ZLP)

Abokin takara: Agala Collins Azibabhom

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel