Hotuna: Dan sanda ya yiwa direba tsirara ya zane shi saboda ya hana shi cin hanci

- Jami'in dan sanda ya yi wa direba mummunan duka, tare da yi masa tsirara akan ya ki kara masa cin hanci

- Fasinjojin da ke cikin motar, sun tabbatar da cewa, babu laifin da yayi masa da ya wuce hanasa cin hanci

- Haka kuma a wani labari da muka kawo muku kwanakin baya ya nuna yadda 'yan sanda suka yi sanadiyyar rayuka 20 shima saboda an hana su cin hanci

Jami'in dan sanda ya jibgi wani direba tare da yi masa tsirara, a kan yaki bada cin hanci a kan babban titin Owerri.

Kamar yadda fasinjojin da ke cikin motar suka sanar, jami'in dan sanda ya so direban ya kara masa cin hanci ne shi kuma yaki kara masa, hakan ya saka ya fito dashi daga mota ya dinga dukan sa bayan yayi masa tsirara a idon jama'a.

Hotuna: Dan sanda ya yiwa direba tsirara ya zane shi saboda ya hana shi cin hanci

Hotuna: Dan sanda ya yiwa direba tsirara ya zane shi saboda ya hana shi cin hanci
Source: Facebook

KU KARANTA: Budurwa ta auri saurayinta a ranar da ta fara haduwa da shi

Haka kuma idan ba a manta ba, a cikin kwanakin da suka gabata Legit.ng ta ruwaito yadda wata babbar mota dankare da amfanin gona ta murkushe Keke Napep da yawa a jihar Adamawa, lamarin da yayi sanadin mutuwar mutane 20.

Kamar yadda rahoton ya nuna, lamarin ya faru ne gadar Vunokilang wacce aka fi sani da Hayin Gada dake garin Yola babban birnin jihar Adamawa. Wani mazaunin Vunokilang, malam Umar Shehu, wanda ya turawa wakilin Laila News hotunan wajen da abin ya faru, yace ya shiga cikin ayarin mutanen da suka kwaashe gawawwakin zuwa asibiti kwararru da ke Yola.

Hotuna: Dan sanda ya yiwa direba tsirara ya zane shi saboda ya hana shi cin hanci

Hotuna: Dan sanda ya yiwa direba tsirara ya zane shi saboda ya hana shi cin hanci
Source: Facebook

Hotuna: Dan sanda ya yiwa direba tsirara ya zane shi saboda ya hana shi cin hanci

Hotuna: Dan sanda ya yiwa direba tsirara ya zane shi saboda ya hana shi cin hanci
Source: Facebook

Hotuna: Dan sanda ya yiwa direba tsirara ya zane shi saboda ya hana shi cin hanci

Hotuna: Dan sanda ya yiwa direba tsirara ya zane shi saboda ya hana shi cin hanci
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel