Gwarzon shekara: Wani matashi zai angonce da 'yammata uku rigis (Hoto)
Wani mutum dan asalin kasar Ghana mai suna Osman Hafiz ya kammala shirin daura aure da 'yammata uku a ranar 23 ga watan Nuwamba.
Za a sha shagalin bikin Hafiz da amarensa; Yidana Sikena, Ali Karima, da Yakubu Huzaima, a garin Walele da ke arewacin kasar Ghana.
Kalli katin gayyatar bikin;
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng