Kwamitin jagorancin hukumar Sojin ruwan Najeriya ta tabbatar da karin matsayi ga jami'anta 140 matsayi daban-daban.
Jawabin da kakakin hukumar Sojin ruwan, Suleman Dahun, ya saki ranar Lahadi ya tabbatar da cewa an kara musu girma.
A cewarsa, an karawa masu Laftanan Kwamanda 65 zuwa Kwamanda; an karawa masu matsayin Kwamanda 26 zuwa matsayin Kyaftan; an karawa masu matsayin kyaftan 32 zuwa matsayin Commodore; an karamar masu matsayin Commodore 12 zuwa Riya Admira.
Ga jerin wadanda aka karawa girma zuwa matsayin RIya Admira:
Dickson Olisemenogor
Elkanah Jaiyeola
Baribuma Kole
Othaniel Filafa
Akinga Ayafa
Danjuma Moses
Vincent Okeke
Yakubu Wambai
Emmanuel Beckley
Perry Onwuzulike
Nuhu Bala
Chukwu Okafor
Tanko Pani
Ibrahim Dewu
Monday Unurhiere
Joseph Akpan
Olumuyiwa Olotu
Ga jerin wadanda aka karawa girma zuwa matsayin Commodore
Kabir Mohammed
Shehu Gombe
Ibrahim Mohammed
Musa Katagum
Gideon Kachim
Semiu Adepegba
Pakiribo Anabraba
Bob-Manuel Effiong
Suleiman Ibrahim
Danjuma Ndanusa
Haruna Zego
Adedotun Ayo-Vaughan
Victor Choji
Mohammed Dahiru
Nnamdi Ekwom
Stephen Ibrahim
Desmond Igbo
Mohammed Muye
Kunle Oguntuga
Aniefiok Uko
Olufemi Adeleke
Etop Ebe
Usman Faruk
Paul Efe-Oghene
Michael Igwe
Ikenna Ubani
Musliu Yusuff
Samuel Ngatuwa
Omotola Olukoya
Dolapo Shittu
Abiodun Alade
Emmanuel Anakwe.
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng