Yanzu-yanzu: Gobara ta kama babbar kasuwar Balogun a jigar Legas (Bidiyo)

Yanzu-yanzu: Gobara ta kama babbar kasuwar Balogun a jigar Legas (Bidiyo)

Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa gobatarta kama gini mai hawa biyar a babbar kasuwar Balogun dake tsibirin jihar Legas da safiyar nan.

Jami'an hukumar kwana-kwana sun isa wajen domin kashe wutar.

Ku saurari cikakken rahoton....

Kalli bidiyoyin:

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel