Yanzu-yanzu: Wani gini mai hawa biyu ya rubzo (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Wani gini mai hawa biyu ya rubzo (Hotuna)

Wani ginin tsauni mai hawa biyu ya rubzo kan mutane a unguwar Ikoyin jihar Legas da yammacin Juma'a, 1 ga watan Nuwamba, 2019.

Ginin, wanda har yanzu ba'a kammala ginashi ba a titin Glover ya ruguzo ne kuma har yanzu ana kokarin ceton rayukan wadanda ya shafa, cewar masu idon shaida.

Rahoto ya kara da cewa har yanzu akwai mutane cikin ginin kuma wasu sun jikkata.

Wani mai idon shaida ya bayyana cewa ana iya jin kukan wadanda ya rubzo kansu suna neman dauki.

Shugaban hukumar bayar da agajin gaggawa na Legas LASEMA, Femi Osanyitolu, ya tabbatar da labarin.

Ya ce tuni an tura jami'ai kuma yana kiraga al'umma su kwantar da hankulansu.

Kalli hotunan:

Yanzu-yanzu: Wani gini mai hawa biyu ya rubzo (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Wani gini mai hawa biyu ya rubzo (Hotuna)
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel