Buhari ya halarcin taron cigaban nahiyar Afrika a Saudiyya (Hotuna)

Buhari ya halarcin taron cigaban nahiyar Afrika a Saudiyya (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron tattaunawa kan cigabar nahiyar Afrika tare da wasu shugabannin kasashen Afrika a Riyadh, kasar Saudiyya.

Taron na cikin daya daga tarurrukan da aka shirya na taro na masu saka hannu jari (FII) da hukumar samar da kudaden kasuwanci ta kasar Saudiyyya (PIF) ta shirya.

Daga cikin wadanda suka halarci taron sune shugaban kasar Nijar, Mohammadou Issoufou, da shugaban kasar Kenya, Uhurru Kenyatta.

Sun tattauna kan abubuwa daban-daban da ya hada da tattalin arziki da yaki da rashawa domin jawo hankalin masu sanya hannun jari.

Shugaban kasar Kenya ya bayyana cewa dalilin da ya sa kasar Rasha, Sin, da Japan ke sanya hannun jari a Afrika shine don sun ga arzikin da zasu amfana da shi, ba wai don suna taimakawa nahiyar ba.

A nashi jawabin, Buhari ya cewa kasar Rasha ta taimakawa Najeriya a lokuta da dama a shekarun baya wajen tsaro da tattalin arziki.

Kalli hotunan:

Buhari ya halarcin taron cigaban nahiyar Afrika a Saudiyya (Hotuna)

Buhari ya halarcin taron cigaban nahiyar Afrika a Saudiyya
Source: Facebook

Buhari ya halarcin taron cigaban nahiyar Afrika a Saudiyya (Hotuna)

Buhari ya halarcin taron cigaban nahiyar Afrika
Source: Facebook

Buhari ya halarcin taron cigaban nahiyar Afrika a Saudiyya (Hotuna)

Buhari
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel