Buhari ya halarci taro da Sarkin Urdu da Narenda Modi na Inidya a Saudiyya (Hotuna)

Buhari ya halarci taro da Sarkin Urdu da Narenda Modi na Inidya a Saudiyya (Hotuna)

Daga isarsa kasar Saudiyya, Shugaba Muhammadu Buhari ya fara halartan tarruruka a birnin Riyadh inda ya tattauna abubuwan da Najeriya ke bukata na sa hannun jari da kasuwanci.

Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shugaba Buhari ya gana da wasu shugabannin kasashen duniya a ranar Talata a Otal na Ritz Carlton na kasar.

Jawabin yace: "Gabanin ganawar da zai yi da shugabannin kasashen Afrika, shugaba Buhari a ranar Talata ya halarci taro da sarkin Urdu, Abdullah na biyu, da firam ministan Indiya, Narenda Modi.

Shugaban kasan zai halarci taro ranar Laraba inda shugaban kasar Nijar, Mahamadou Issoufou; shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta da shugaban kasar Congo-Brazzaville, Denis Sassou-Nguesso domin tattauna kan cigaba nahiyar Afrika."

Buhari ya halarci taro da Sarkin Urdu da Narenda Modi na Inidya a Saudiyya (Hotuna)

Buhari ya halarci taro da Sarkin Urdu
Source: Facebook

KARANTA: Adam A Zango ya mikawa sarkin Zazzau fom 101 na yaran da ya biyawa kudin makaranta

Buhari ya halarci taro da Sarkin Urdu da Narenda Modi na Inidya a Saudiyya (Hotuna)

Buhari ya halarci taro da Sarkin Urdu da Narenda Modi na Inidya a Saudiyya (Hotuna)
Source: Facebook

Buhari ya halarci taro da Sarkin Urdu da Narenda Modi na Inidya a Saudiyya (Hotuna)

Buhari ya halarci taro da Sarkin Urdu da Narenda Modi na Inidya a Saudiyya (Hotuna)
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel