Da duminsa: Hotunan wani gidan 'azabtarwa' da aka sake gano wa a Kwara

Da duminsa: Hotunan wani gidan 'azabtarwa' da aka sake gano wa a Kwara

A kalla mutane 108 ne aka ceto a wani gidan gyarar tarbiyya mara rajista a birnin Ilorin na jihar Kwara.

Wannan na zuwa ne kwanaki kadan bayan da jami'an tsaro suka sake gano wani gidan gyarar tarbiyyar mara rajista a birnin Zaria na jihar Kaduna.

TVC news ta ruwaito cewa wanda aka ceto daga gidan sun ce iyayensu ne suka kai su gidan domin gyarar tarbiyya amma azabatar da su da cin zarafinsu kawai ake yi.

Wasu daga cikinsu sun ce iyayensu sun biya kimanin naira dubu dari zuwa dubu dari biyu domin a gyara musu tarbiyyar.

Ga hotunan wasu daga cikin wadanda aka ceto daga gidan a kasa:

Da duminsa: Hotunan wani gidan 'azabtarwa' da aka sake gano wa a Kwara
Da duminsa: Hotunan wani gidan 'azabtarwa' da aka sake gano wa a Kwara
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: An bankado wani gidan da 'yan mata masu kananan shekaru ke haihuwa don safarar jariran

Da duminsa: Hotunan wani gidan 'azabtarwa' da aka sake gano wa a Kwara
Da duminsa: Hotunan wani gidan 'azabtarwa' da aka sake gano wa a Kwara
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel